
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a wajan jana’izar mahaifiyar shugaban jam’iyyar APC, Nana Lynda Yilwatda ya bayyana muhimmancin soyayya sama da kiyayya.
Shugaban yace shi gadon Musulunci yayi a wajan iyayensa kuma bai taba neman canja addininsa ba.
Yace matarsa Kirista ce, Fasto amma bai taba gaya mata ta zama musulma ba.