
Kakakin majakisar Dattijai, Sanata Godswill Akpabio ya bayyana cewa, mahaifiyar shugaban jam’iyyar APC, Mama Lydia Yilwatda Goshwe, ta zabi lokacin da ya kamata ta mutu.
Ya bayyana hakane a jawabin da ya gabatar a wajan taron jana’izar ta.
Yace amma ta barwa shugaban APC din tarbiyya da baya me kyau.