Friday, December 5
Shadow

Duk Duniya ba garin da nake so sama da Kano amma ba zan iya zama a Kano ba, Mai Wushirya yana can an kamashi saboda yawa Wada Khyss>>Inji G-Fresh Al-amin

Tauraron Tiktok, G-Fresh Al-amin ya bayyana cewa, duk Duniya ba garin da yake so fiye da Kano amma Kano ba zata zauno masa ba.

Ya bayyana hakane inda ake bayar da misali da kamen da kawa Mai Wushirya.

G-Fresh yace Mai Wushirya na can a hannu bayan da yawa Gurguwa Kiss.

Ya kuma saka Bidiyon Soja Boy da yake cewa Babu malamin da zai halasta maka rawa da waka.

Inda G-Fresh yace Nishadantarwa kawai suke.

https://www.tiktok.com/@gfreshfanpage/video/7557472377332960530?_t=ZS-90IyDWhwPhJ&_r=1
Karanta Wannan  Gwamnonin Arewa sun bukaci gwamnatin tarayya ta saki kananan yara da aka kama ake zargi da cin amanar kasa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *