
Tauraruwar Tiktok Jidda ta hade kowa da kowa a Kano ta zhagha
Ta bayyana cewa bata ga amfanin Hisbah da Malaman Kano ba saboda sun kasa hana kano Festival.
Kano Festival dai wani taron shahararru ne da aka shirya inda mawaka da masu taron Barkwanci suka halarta.
Matashiyar me suna Jidda tana daya daga cikin wadanda suka halarci wajan.
Kuma Rahotanni sun bayyana cewa matasa marasa Tarbiyya sun dakawa ‘yan matan da suka je wajan Wawa.
Jidda tana daga cikin wadanda aka dakawa wawa inda tace sau biyu tana suma.