
Malamin Addinin Islama, Sheikh Farfesa Ibrahim Maqari ya bayyana cewa, yana bayar da misali da maganganun Babban Malami, Ibn Taimiyya.
Saidai yace wasu daga cikin ‘yan darika basa son yana fadin hakan.
Malam ya bayyana hakane yayin da yake kira ga kiyaye kalamai akan Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam).