
A yayin da shahararren dan Tiktok, Maiwushirya ke can a tsare a jihar Kano, saboda Bidiyon da ya rika yi da wata wada yana kamata.
Ita kuwa tuni ta samu wani sun ci gaba da Bidiyon tare.
Rahotanni sunce jami’an tsaro na neman wadar ruwa a jallo inda ta yi batan dabo.
Saidai Kwatsam sai gata an ganta a wani Bidiyo ta ci gaba da harkokinta abinta.