
Rahotanni sun ce wani dan kasuwar Kiripto me suna Konstantin Ganich ya khashe kansa bayan da ya tafka mummunar Asara.
Kasuwar Kiripto ta tafka asarar da ba’a taba ganin irin ta ba data kai ta dala Biliyan 19.
Rahotanni sunce a gano gawar mutuminne a cikin motarsa ranar Juma’a.
Kasar Ukraine na daya daga cikin kasashen da suka rungumi harkar Kiripto musamman saboda matsin tattalin arzikin da kasar ke fama dashi.