Tuesday, September 22
Shadow

Dan Kiripto ya aika kansa Lahira bayan Tafka mumunar Asara biyo bayan lalacewar kasuwar

Rahotanni sun ce wani dan kasuwar Kiripto me suna Konstantin Ganich ya khashe kansa bayan da ya tafka mummunar Asara.

Kasuwar Kiripto ta tafka asarar da ba’a taba ganin irin ta ba data kai ta dala Biliyan 19.

Rahotanni sunce a gano gawar mutuminne a cikin motarsa ranar Juma’a.

Kasar Ukraine na daya daga cikin kasashen da suka rungumi harkar Kiripto musamman saboda matsin tattalin arzikin da kasar ke fama dashi.

Karanta Wannan  Idan kace zaka yi aikin Gwamnati tsakani da Allah a Najeriya na zaka kare da ko sisi ba>>Inji Shugaban Kungiyar kwadago, NLC, Joe Ajaero

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *