
Wannan wata me zama kanta ne da rahotanni suka ce wani ya dauketa ya kaita gida suka kwana da niyyar cewa, zai bata Naira 150k amma sai ya mata alert din karya.
Ya fice daga inda suka kwana, daga baya data gani ta yi ta kuka.
Tuni akaita watsa labarinta a kafafen sada zumunta ana ta muhawara.