Tuesday, September 22
Shadow

Ya dauke ta ya kai ta gidansa suka kwana da Alkawarin Zai bata Naira dubu dari da hamsin, saidai ya mata Alert din karya(Fake) alert, tana ta kuka

Wannan wata me zama kanta ne da rahotanni suka ce wani ya dauketa ya kaita gida suka kwana da niyyar cewa, zai bata Naira 150k amma sai ya mata alert din karya.

Ya fice daga inda suka kwana, daga baya data gani ta yi ta kuka.

Tuni akaita watsa labarinta a kafafen sada zumunta ana ta muhawara.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Za'a yi jana'izar dan Arsenal da ya rigamu gidan gaskiya sanadiyyar rashin nasarar Kungiyar a wasan karshe na gasar Champions League

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *