Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Na yi Islamiya, daga yau na tuba na daina yin Bidiyo ba Dankwali, Amma wando ne dai ba zan iya daina sakawa ba>>Inji Tauraruwar fina-finan Hausa, Asma Wakili

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Tauraruwar fina-finan Hausa, Asma Wakili ta bayyana cewa, ta tuba ta daina yin Bidiyo babu dankwali.

Ta bayyana hakane a wani Bidiyo data fito take sukar wani Bidiyo da ta gani yana yawo a kafafen sada zumunta na wata karamar yarinya da ke rawa a gidan Gala.

Tace duk da tasan itama tana aikata ba daidai ba amma kuma rawar da karamar yarinyar ta yi kuma ana ta shewa bai kamata ba.

Ta bayyana cewa Ta daina yin Bidiyo babu Dankwali amma Wando ne ba zata daina sakawa ba.

Karanta Wannan  Gwamnonin APC sun kai wa Muhammadu Buhari ziyara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *