Friday, December 5
Shadow

Samun Mijin Aure akwai Wahala, ni yanzu ko me mata na samu zan aura kuma zan yi kokari mu zauna Lafiya>>Inji Shahararriyar Mawakiyar Kudu, Tiwa Savage

Tauraruwar Mawakiyar Kudu Tiwa Savage ta bayyana cewa samun mijin aure akwai wahala.

Ta bayyana hakane a wata sabuwar hira da aka yi da ita inda take cewa, ita wanda zai dace da ita sai ya kai shekaru akalla 50.

Tace to dole zai kasance me mata kuma a shirye take ta zama mata ta biyu, kuma zata yi kokarin su zauna lafiya a matar mijin nata.

Tace tana da girmamawa kuma zata kiyaye duk wasu sharuda da za’a gindaya mata.

Karanta Wannan  Wakilin China ya gana da Malam Nuhu Ribadu inda ya bayar da tabbacin cewa, Lallai kasar China na tare da Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *