Wednesday, September 23
Shadow

Kalli Bidiyon: Wani Barawo da aka kama yace Shugaba Tinubu ne silar fara satarsa

Wannan wani barawo ne da aka kama ana masa shari’a a kotu.

Budar bakinsa sai yace shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ne silar fara satarsa.

Lamarin ya dauki hankulan mutane inda hadda lauyoyi duka suka fashe da dariya.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: An sanyawa gidan Gwamnatin jihar Kwara Sunan Ahmadu Bello

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *