
Dan shugaban kasa, Seyi Tinubu ya baiwa ‘yar Fim, Sarah Martins kyautar Naira Miliyan 20.
Sarah Martins dai ta gamu da fushin hukumomi a Legas inda suka hukuntata bayan da ta dafawa marasa karfi Abinci akan titin Legas.
Saidai Dan shugaban kasar ya share mata hawaye ta hanyar bata kyautar Naira Miliyan 20.
Lamarin ya dauki hankula sosai inda ake ta cece-kuce da zazzafar Muhawara