
Wata soja ta baiwa abokan aikinta shawara cewa, ya kamata su san irin matan da zasu rika aure dan kuwa wasu matan ba da gaske suke son su ba.
Ta bayyana hakane a cikin wani Bidiyo data wallafa a shafinta na Tiktok inda take cewa wasu matan na fatan ma a kai mutum yaki ya mutu su ci gado.
Kalli Bidiyon ta anan: