
Tauraron mawakin batsa, Soja Boy me yawan jawo cece-kuce ya bayyana cewa burinsa shine ya gina Masallaci da kudin wakokin da yake yi.
Yace yasa mutane ba zasu ki yin Sallah a masallacin da ya gina ba.
Yace kuma zai gina makaranta shima yasan mutane ba zasu ce zasu ki yin karatu a makarantun da ya gina ba.