Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Bana yayi kira ga Hisbah da Abba El-Mustapha su kama Rarara su hukuntashi saboda Bidiyon daya nuna Rarara din yana taba Khugun wata Amarya

Tauraron Tiktok, Bana ya fito ya wallafa wani Bidiyo inda ya yi zargin cewa, Rarara ya taba khugun Wata Amarya.

Bana yace dan haka idan dai da Adalci, ya kamata Hukumar Hisbah da Abba El-Mustapha su fito su kama Rarara su hukuntashi kamar yanda suka hukunta Maiwushirya.

Ga jawabinsa a kasa:

Karanta Wannan  Ba aikin Sojoji bane, bansan me yasa aka kai Soja, Yerima wajan ba>>Peter Obi yayi magana kan rykichin Wike da soja Yerima

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *