
Bayan kamasu a Kano aka musu hukunci, Tauraron Tiktok, Idris Maiwushirya da abokiyar da suke waka tare, Abasiya ‘YarGuda sun tafi Legas.
A Bidiyon daya wallafa a Tiktok, An ga Maiwushirya da ‘YarGuda sun ci gaba da salok Wakokin da suke yi a Kano wanda dalilin haka aka kamasu.