
A dazu ne muka kawo muku Rahoton sunayen sojoji 16 wadanda ake zargin sun shiryawa shugaba Tinubu juyin mulki aka kuka kamasu.
A yanzu fuskokin wasu daga cikin sojojin sun fara bayyana.
Daga ciki akwai M.A Sadiq da kuma MA Ma’aji.
Rahotanni dai sun ce an kama karin sojoji 26 bisa zarginsu da hannu a lamarin.