
An kulle farashin Sayan dala da kudin Naira akan Naira ₦1,421.73 a ranar Juma’a data gabata a kasuwar Gwamnati.
Wannan farashin rabon da aga irinsa tun watan Fabrairu da ya gabata.
A ranar Litinin din data gabata, an sayi dala akan Naira ₦1,452.79.
A farashin kasuwar bayan fage kuwa ana sayen dalar ne a tsakanin Naira ₦1,479 zuwa ₦1,490