
Rahotanni sun bayyana cewa, Mutane 47,000 ne aka Shekye a kasar Amurka saboda rikicin Bindiga a shekarar 2024 data gabata.
Kasar Amurka na fama da rikicin mutane da a wasu lokutan kawai suke daukar Bindiga su shiga wajan taron mutane su bude musu wuta.
Hakan ya faru da shugaban kasar Amurkar, Donald Trump inda aka kai masa hari na yunkurin Khisa amma ya tsallake rijiya da baya.
A irin wannan yanayi ne Trump din ke cewa wai zai kawowa Najeriya dauki a yayin da kasarsa na fama da matsalar hare-haren.