Friday, December 5
Shadow

Gurgu Kafi mai Kafa…: Kalli Bidiyon yanda Wata Gurguwa ta rika chashewa a wajan Taron ‘yan Tiktok yaran Rarara, ta jawo cece-kuce

Wata gurguwa ta dauki hankula a wajan taron yaran Rarara dake amfani da Tiktok.

Dalili kuwa shine yanda aka ganta tana ta rawa.

Da yawa sun daga wayoyinsu suka rika daukarta Bidiyo da hotuna.

Danna nan dan kallon Bidiyon

Karanta Wannan  Wannan Hoton Na shugaba Tinubu ya dauki hankula inda mutane ke cewa ya kamata a hukunta Telan da ya masa wannan dinkin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *