
Tauraruwar Tiktok Murja ta bayyana cewa suna neman Agaji daga malamai su fito su fayyace maganar Sheikh Alkarmawi wanda yace ya halasta idan mutum ya je neman aure a bude masa ya leka.
Murja tace samarinsu sun damesu duk wanda yaje sai yace malam yace a rika lekawa.
Tace dan Allah a samu wani malami ya fito yayi bayanin gaskiyar lamarin.