Friday, December 5
Shadow

Da Duminsa: Biyo bayan Barhazhanar Amurka na kawo hari Najeriya Me baiwa shugaban kasa shawara kan harkar tsaro, Malam Nuhu Ribadu da shuwagabannin tsaro sun yi ganawar sirri

Biyo bayan Barazanar shugaban kasar Amurka, Donald Trump ta kai hari Najeriya kan masu Khisan Kiristoci, Babban me baiwa shugaban kasa shawara kan harkar tsaro, Malam Nuhu Ribadu ya kira taron gaggawa na shuwagabannin tsaro da leken Asiri.

Taron wanda aka farashi da yammacin ranar Lahadi ya mayar da hankali ne kan barazanar shugaban kasar Amurka a Najeriya da kuma abinda hakan ka iya haifarwa.

Sannan Rahoton Sahara Reporters yace an kuma tattauna matakan shirin da za’a dauka dana kota kwana da kuma irin martanin da ya kamata a yi.

Karanta Wannan  Kalli Yanda: Wani Mai Mota Ya Yi Kukan Kura Ya Banke Barayin Waya A Kano Bayan Sun Kwaci Waya Za Su Gudu Akan Babur, Inda Biyu Daga Cikin Barayin Suka Karye Nan Take

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *