
Wannan tsohon ya dauki hankula sosai bayan da ya bayar da labarin abinda ya faru dashi.
Yace Diyarsa ta yi aure ta fito daga gidan mijinta.
Yace bayan fitowarta ta faara bin ‘yan siyasa ba da son ransa ba.
yace anan ne ta hadu da wani dan siyasa da ya biya mata aikin Umrah amma ya nuna baya so.
Ji cikakkiyar hirar da aka yi dashi a Bidiyon kasa: