Wednesday, April 8
Shadow

Kalli Bidiyon yanda sojojin Amurka suke murnar jin cewa za’a kawo su Najeriya sun ce sun Kagu a kawosu su nuna Kwanjinsu

Wasu daga cikin sojojin kasar Amurka musamman wadanda asalinsu ‘yan Najeriya ne sun hau shafukan su na sada zumunta inda suke nuna Qaguwarsu da son a kawosu Najeriya dan su kawo hari.

Saidai yawanci wuna yin abinne cikin Raha.

https://www.tiktok.com/@fav.nigeriann/video/7568550935622896927?_t=ZS-917ZIRdkhBB&_r=1

Hakan na zuwane bayan da shugaban kasar Amurkar, Donald Trump ya yiwa Najeriya barazanar kawo hari dan yakar wadanda ya kira ‘yan tà’àddà masu yiwa kiristoci Khisan Khiyashi.

Karanta Wannan  Manyan Limaman Kiristoci sun yi ruwan Allah wadai ga gwamnatin Tinubu inda suka ce Ya magance matsalar Talauci data tsaro

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *