Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Ba hakkin Miji bane ya kula da Rashin Lafiyar matarsa, Hakkin Iyayenta ne>>Inji Malam Dr. Ibrahim Jalo Jalingo

Malamin Addinin islama, Dr. Ibrahim Jalo Jalingo ya bayyana cewa ba hakkin miji bane ya kula da rashin lafiyar matarsa.

Yace hakkin iyayenta ne amma idan miji yayi, ya kyautata.

Malam ya bayyana hakane bayan da aka masa tambaya kan rikicin dake faruwa da kuma sa insa da ake akan maganar.

Karanta Wannan  Kai Duniya: Yaro dan shekaru 14 ya Shyèkyè marikiyarsa bayan da ta gaya masa ba itace ainahin mahaifiyarsa ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *