Tuesday, November 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Ganin KAROTA na shirin kama motar Immigration ya jawo cece-kuce

Wannan wani Bidiyo ne da ya watsu sosai a kafafen sada zumunta inda aka ga jami’an Karota na kokarin kama motar Immigration.

Lamarin ya jawo Muhawa sosai.

Karanta Wannan  Saboda Na Ki Amincewa A Dinga Turawa Kwankwaso Naira Bilyan Biyu Duk Wata Daga Ofishina, Shine Mafarin Karan-Tsanar Da Gwamna Da Kwankwaso Suka Dora Min Har Ta Kai Ga Mun Samu Matsalà, Inji Baffa Bichi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *