Wednesday, November 12
Shadow

Wataran Musulmi zai zama Shugaban kasar Amurka>>Inji Sheikh Dr. Ahmad Gumi

Babban malamin Addinin Islama, Sheikh Dr. Ahmad Gumi yayi hasashen cewa watarana za’a samu musulmi ya zama shugaban kasar Amurka.

Ya bayyana hakane bayan da Musulmi na farko, Zohran Mamdani ya zama magajin garin New York City na kasar.

Malam ya bayyana hakane a shafinsa na Facebook inda yake cike da farin ciki.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Tsohon Gwamnab Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya koma Jam'iyyar SDP daga APC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *