
Wata Kirista me suna Mary ta bayyana damuwa kan yanda tace ake ta tayar da hankula da jin cewa shugaban kasar Amurka, Donald Trump zai kawowa Kiristoci Dauki a kasarnan.
Mary Tace duk wanda ya tayar da hankalinsa saboda wannan lamari to shine dan ta’addan.
Tace kuma taimako sai an kawoshi saidai wanda bai son gani kamin a kawo ya Mhutu.