
Matashi dan Kano me amfani da sunan Tsulange wanda a baya ya rika Bidiyo a kusa da cikin makara da kusa da wuta yana cewa ya matsu ya dawo.
A Bidiyon daya saki, matashin yace, an hanashi yin Bidiyonsa bayan ya sayo makara Naira dubu 30 sannan ya siyo likkafani Naira dubu 10.
Yace zai ci gaba da yin Bidiyonsa amma zai daina cewa ya matsu.
A baya dai an kama matashinnaka masa Nasiha bayan da ya rika cewa ya matsu a kusa da wuta da cikin Makara.