Sunday, January 5
Shadow

Kalli Wani tsohon Bidiyo na Nazir Ahmad Sarkin Waka da ya dauki hankula

Wani tsohon Bidiyo na Nazir Ahmad sarkin Waka ya dauki hankula a shafukan sada zumunta inda aka ganshi yana waka.

An dai alakanta Bidiyon da cacar bakin data faru tsakanin Naziru da ‘yan Cryptocurrency.

https://twitter.com/Sarki_sultan/status/1801689450407153913?t=-OBcTlZ4iLyr0blpkOjhrw&s=19

Ko me zaku ce?

Karanta Wannan  SHEIK DAHIRU BAUCHI: Malamin Da Ya Fi Kowa Yawan Zuri’ar Mahaddata Alkur’ani A Duniya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *