Friday, August 7
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Fusatattun matasa suka yi rugu-rugu da motar yakin neman zaben shugaba Tinubu a jihar Nasarawa

Fusatattun Matasa a jihar Nasarawa sun yiwa motar yakin neman zaben shugaba Tinubu rugu-rugu.

Matasan da aka gani a kusa da motar an ga yanda suka farfasa gilashin motar da sauran abubuwan Amfanin motar.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo yanda Dansanda ya makale a saman motar da taki tsayawa akaita gudu dashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *