‘Yan shi’a da dama ne suka fito zanga-zanga dan nuna rashin amincewa da harin da kasar Amurka ke shirin kawowa Najeriya.
An ga ‘yan Shi’ar dauke da rubuce-rubuce da kwalaye dake nuna suna Allah wadai da wannan yunkuri na shugaban kasar Amurkar.