
Dan majalisar wakilai na kasar Amurka, Riley Moore wanda yana gaba-gaba wajan zuga Shugaban kasar Amurkar, Donald Trump ya afkawa Najeriya yace tunda shugaba Tinubu ya ce ba gaskiya bane ba’a yiwa Kiristoci Khisan Kyiyashi.
To abinda suke so daga wajanshi a yanzu shine ya kulla alaka me karfi da kasar Amurka sannan kuma ya yi abinda ya dace.
