
Jam’iyyar APC ta fara yiwa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya kin neman zaben shekarar 2027
Matar shugaban jam’iyyar APC, Dr Martina Yilwatda ce ta fara wannan yakin neman zaben a Abuja.
Ta halarci wani taro na mata ‘yan jam’iyyar APC ne da aka shirya inda tace lokaci yayi da zasu fara yiwa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu yakin neman zabe inda ta yi kira ga matan da su rika jawo hankulan ‘yan uwansu mata wajan sakw zaben shugaba Tinubu.
Tace Tinubu yawa Najeriya da mata abubuwan ci gaba sosai dan haka ya cancanci a sake zabensa a karo na 2.