
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya jinjinawa kokarin sojojin Najeriya da suke sadaukar da rayuwarsu da sauran ‘yan Najeriya su samu tsaro.
Shugaban ya bayyana hakane a wajan taron kungiyar Mawallafa jaridu ta kasa
Yace lallai Najeriya na fuskantar Kalubalen tsaro.
Sannan ya jadada goyon bayan sojojin da ke sadaukar da rayuwarsu dan samar da tsaron.