Wannan matashiyar ta yi tattaki daga Taraba zuwa Abuja a kafa dan ta ga dan Siyasa, Salim Goje amma bata samu damar ganinsa ba.
Hotunanta nata yawo a kafafen sada zumunta inda wasu ke mata Allah kara wasu kuma na tausaya mata.