
Wani baturen kasar Ingila me suna Deacon Nick Donnelly ya tambaya cewa wa ke baiwa malamin Addinin Islama, Sheikh Dr. Ahmad Gumi kariya a Najeriya aka kasa hukuntashi?
Baturen na martani ne kan wani rubutu da aka yi da yace kasar Saudiyya ta hana Sheikh Dr. Ahmad Gumi shiga cikinta.