
Wata mata dake aikata Alfasha da wani Farfesa a wajan aikinta ta bayyana cewa yafi mijinta iya romance watau sarafa jikin mace.
Ta gayawa malam hakane a yayin da take neman shawara saboda tana son tuba saboda abin ya isheta.
Malam da kansa ne yake bayar da labarin.
Saidai yace bayan wata daya, ya sake tambayar ta ko sun sake aikaya alfashar da Farfesan? Tace masa eh sun yi sau daya.