Friday, December 5
Shadow

Ba nasarar Allah da Annabi kasar Congo ta yi akan mu ba, Sihiri suka mana>>Inji Kocin Najeriya, Éric Chelle bayan Kasar Congo lallasa Najeriya da ci 4-3 wanda hakan ya hana Najeriya kaiwa ga buga gasar cin kofin Duniya ta 2026

A jiyane kasar Congo ta doke Najeriya da ci 4-3 a bugun daga kai sai me tsaron gida(Penalty) bayan wasan su ya kare da 1-1.

Hakan ya hana Najeriya zuwa gasar cin kofin kwallon Duniya da za’a yi a shekarar 2026.

Bayan kammala wasan, Kocin Najeriya, Éric Chelle yace kasar Congo sun rika yin sihiri ne da ruwa.

https://twitter.com/lnstantFoot/status/1990220794530545981?t=OJXacSKUWLMkdtTO663wyA&s=19

Karanta Wannan  Kalli Hotuna: Yanda wata 'yar Kudu ta hada hotunanta dana Soja Yerima tace ta samu mijin aure

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *