Rahotanni sunce wannan dalibar jami’ar UNIBEN dake jihar Edo an daketa aka yi mata fyade sannan aka kasheta.
Rahoton yace bayan da aka mata wannan danyen aiki, an kai gawarta kusa da gidansu aka ajiye cikin jini.
‘Yan Uwanta na neman wanda suka mata wannan danyen aiki ruwa a jallo dan su fuskanci hukunci.