
Malam Abdulhamid Abubakar ya bayyana cewa, Fulani makiyaya sun kora shanunsu cikin gonarsa ta shinkafa suka cinye rabin gonar.
Yace daga baya kuma sun sake komawa suka girbe sauran gonar.
Ya bayyana hakane a shafinsa na X inda jama’a ke ta masa Jaje.