A ranar Sallah dai wani hoton matashi da yaki yin sallar ya tsaya daukar hoto yayin da ake ruku’u ya dauki hankulan mutane inda aka rika kiransa da Shedan.
To she ba shi kadai bane suna da yawa.
Hotunan sauran matasan da suka yi irin hakan sun bayyana inda aka rika musu Allah wadai.
Kallesu a kasa: