Wednesday, April 8
Shadow

Duk Duniya babu Kabilar dake saka Addini sama da Kabilarta sai Hausawa, Muddin Muna son ci gaba a Arewa, sai mun raba gari da Fulani da Larabawa>>Inji Isa Bako

Bahaushe dake zaune a kasar Amurka, Isa bako ya bayyana cewa, Duk Duniya babu wanda ke saka Addini sama da Kabilarsa sai Bahaushe.

Ya bayyana cewa idan ana son ci gaba a Arewa, sai Hausawa sun raba gari da Fulani da kuma Larabawa.

Yace Hausawa sun fi kusa da Inyamurai fiye da Fulani da Larabawa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Shekara daya kenan da wani dan fim Ali Nuhu ya fito ya tafka Babbar Shirka yana cewa, Wai Annabi(SAW) ya Ceceshi>>Inji Baffa Hotoro

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *