Sunday, November 22
Shadow

Kalli Bidiyon: Hadarin motar da ya rutsa da Tauraron fina-finan Hausa, Yakubu Muhammad

Hadarin Motar da ya rutsa da Tauraron fina-finan Hausa, Yakubu Muhammad kenan inda ya wallafa Bidiyon a shafinsa na sada zumunta.

An ga yanda gaban motar tasa ya lalacebinda yake cewa, in banda ciwon da ya ji a hannu babu abinda ya sameshi.

Karanta Wannan  Sai da Buhari yayiwa kasarnan Rugurugu, Kiris ya rage ta talauce sannan ya mika min>>Inji Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *