Rahotanni daga Abuja na cewa, Hukumomi sun mayar da shugaban Kungiyar ÌPÒB, Nnamdi Kanu gidan yarin Sokoto bayan da aka yanke masa hukuncin daurin rai da rai.
A jiya ne aka yanke masa hukuncin bayan da kotu ta sameshi da Laifin Ta’addanci.