
Malam Aminu Ibrahim Daurawa ya qalubalanci ‘yan Ahlussunah da sukar da sukewa mawaqan Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam).
Yace amma su Ahlussunah basa yin wakokin yabon ga Annabi, yace tunda ba haramun bane, za’a iya yi.
Yace idan ka soke abinda wani yake yi kace ba daidai bane, dai kai ka yi a ga naka.