
Wata Kirista ta fito ta soki ‘yan uwanta Koristoci inda tace sun san maganar da shugaban kasar Amirkar Donald Trump yayi ba gaskiya bace amma sun biye masa.
Tace kamata yayi su fito su gyarawa Trump Kuskuren da yayi na cewa Kiristane kadai ake Khashewa amma sai suka rika murna da abinda ya fada.
Tace Amurka idan ba kowa da kowa zata taimaka a Najeriya ta har taimakonta ba’a so.