
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa, yana nan kan bakansa na dakatar da tallafin da ya ke baiwa Najeriya idan ba’a daina yiwa Kiristoci Khisan Kyiyashi ba.
tTrump ya bayyana hakane a wata ganawa da aka yi dashi a gidan wani Radio.
Trump yace Ana kashe dubban Kiristoci a Najeriya kuma idan Gwamnati bata dauki matakan da suka dace ba zai kai hari dan gamawa da masu tsatstsauran ra’ayin addinin Islama.
Trump dai ya ci gaba da nanata maganar inda yace abin yana bata masa rai sosai.